Jihar Bauchi
Hukumar Kwalejin Fasaha ta Tarayya da ke Bauchi ta tabbatar da rasuwar dalibar ND II, Barira Adam a dakin kwanam dalibai mata bayan fama da jinya.
Gwamna Bala Mohammed ya amince da korar wani babban jami'i a ma'aikatar ilimi ta Bauchi, Emos Joshua bisa zargin cin zarafin dalibai a kwalejin gwamnati, Azare.
Gwamnatin jihar Bauchi ta gano ma'aikatan bogi a fannin lafiya. Hukumar kula da asibitocin jihar ta bayyana matakin da za a dauka kansu kan cin amanar da su ka yi.
Gwamnatin jihar Bauchi ta amince da kashe N6.5bn don fadada titin garin Misau mai tsawon kilomita 7.5, wanda za a kammala nan da karshen shekarar 2025.
Shugaban kungiyar matasan APC, Arewa maso Gabas, Kabiru Garba Kobi ya ce sun 'yanta fursunoni 59, sun dauki nauyin karatun marayu 59, don taya Shettima murna.
Wata kungiyar matasa a karkashin PDP ta bayyana shirin ta na sayen fom din takarar shugaban kasa ga Gwamna Seyi Makinde domin karawa da Tinubu a zaben 2027.
Jam'yyar PDP mai adawa a Najeriya ta zabi ta baiwa Kudu tikitin shugabancin kasa a 2027, lamarin da ya mayar da hankali kan wasu jiga-jigai a kasar.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya bayyana cewa babu laifi idan Seyi Makinde ya yi wa PDP takarar Shugaban Kasa, shi kuma mataimaki.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya bayyana cewa PDP ta fara nazari kan yiwuwar bai wa Jonathan ko Peter tikitin takarar shugaban kasa a zaben 2027.
Jihar Bauchi
Samu kari