Atiku Abubakar
Festus Keyamo, ministan sufurin jiragen sama da cigaban sararin samaniya, ya ce dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar, ba zai iya gamsar da cewa shedar k
Jam'iyyar NNPP ta mayarwa Atiku da martani cewa ya daina neman janyo dan takararta, Rabiu Kwankwaso cikin shari’arsa ta kalubalantar zaben nasara Shugaba Tinubu.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya shigar da sabbin shaidu na yin amfani da takardun bogi kan shugaban ƙasa Bola Tinubu.
Wani babban lauya, Titilope Anifowoshe ya ce da alamu Atiku ba zai yi nasara ba kan Bola Tinubu yayin su ke ci gaba da dambarwa kan takardun Tinubu.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, ya gudanar da taron manema labarai kan takardun karatun shugaban kasa Bola Tinubu.
Atiku Abubakar ya hurowa Bola Tinubu wuta, lauya mai kare shugaban a kan batun ‘Afolabi’ da ake zargin ya fito a takardarsa ta gama sakandare ko hidimar kasa (NYSC).
Ana ganin akwai gagarumar matsalar rabuwar kai tsakanin manyan ƙusoshin PDO gani. ba bu ko daya daga cikinsu da aka ga keyarsa a taron da Atiku ya yi a Abuja.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya yi fatali da rokon Atiku Abubakar na neman hadin kai don kwato mulki a hannun Shugaba Bola Tinubu.
Atiku Abubakar ya fadi abin da bai taba fada ba, ya ce ACP na zuwa, sai aka karbe duka lasisin kamfanoninsa, ya ce ‘yan APC sun rabawa junansu kasuwancinsa.
Atiku Abubakar
Samu kari