Atiku Abubakar
Za a ji alkawari uku da Alhaji Atiku Abubakar ya yi shi ne Gwamnatin Tarayya za ta cire hannunka a kan sha’anin matatun da ke tace danyen mai da wutar lantarki.
Akwai yiwuwar Musulmai zai zama abokin takarar Bola Tinubu a Jam’iyyar APC. Tinubu zai dauki Kirista ya yi masa takarar mataimakin shugaban kasa a zaben 2023.
PDP tayi magana a kan zaben APC da aka yi, Jam’iyyar ta ce Atiku Abubakar ya fi karfin Bola Tinubu, shi ya dankara shugaban kasa Muhammadu Buhari da kasa a 2019
A yanzu dai Tinubu ne zai gwabza da dan takarar babbar jam’iyyar adawa ta PDP, Alhaji Atiku Abubakar a babban zaben 2023 mai zuwa nan kusa a kasar nan ta mu.
Rotimi Amaechi ya nemi ya samu takaddama da wasu a wajen zaben ‘dan takara. Amaechi yana cikin masu neman tikiti, saura kiris hayaniya ta kaure tsakaninsu.
Irinsu Atiku Abubakar da ‘Dan takaran jam’iyyar LP, Peter Obi ya yi kira ga matasa da su duba rayuwarsu a yau da yadda suke rayuwa kafin APC ta karbi mulki.
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike, a rana Laraba da yamma ya ziyarci dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a babban zaben 2023, Atiku Abubakar a gidansa da
Wani magoyi bayan 'dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP,Atiku Abubakar, wanda ba a riga an gano ko waye ba ya yanke jiki ya fadi a sakateriyar PDP.
Idan aka karanta, za a ji cewa Masoyan Tinubu sun huro wuta, sun hakikance sai APC ta shirya zaben fitar da gwani, sun ce ana kokarin zagaye gwaninsu a 2023.
Atiku Abubakar
Samu kari