Atiku Abubakar
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo a ranar Asabar, yace zaben abokin tafiyarsa a zaben shugaban kasa na 1999 babban kuskure ne da ya tafkaa.
Jigogin Jamiyyar Peoples Democratic Party PDP na yankin kudu maso yamma sun gabatar wa uwar jam’iyya da dan takarar kujerar shugaban kasarta, Atiku Abubakar.
Jaridar Bloomberg ta kasar waje, ta bi manyan yan takaran shugaban kasa a zaben 2023, ta yi masu binciken kwa-kwaf a kan zargin da ake yi masu tun 1990s har yau
Matashi ya baiwa mahaifinsa kyautar kudi sai kuma ya karbe abin sa saboda uban nasa baya goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, Obi.
Daya daga cikin yan takarar shugaban ƙasa a 2023 ya yi ikirarin cewa su Atiku, Tinubu da sauran su ba zasu iya masa komai ba, zai kada su a zaɓe ya ɗare mulki.
Gwamnan jihar Edo ya ce mutanen Najeriya sun gaji da PDP da APC haka nan. Godwin Obaseki yana ganin zaben jihar Ekiti ya nuna inda siyasar Najeriya ta sa gaba.
Dan takarar shugaban kasa na jamiyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, a cikin wani hira yace suna cikin tattaunawa da bangaren dan takarar shugaban kasa, Peter Obi
Na-kusa da Gwamna Nyesom Wike sun zargi Atiku Abubakar da sabawa jam’iyya, suka ce hakan zai yi tasiri a 2023 tun da aka dauki Ifeanyi Okowa a zabe mai zuwa.
Gwamnan Delta Ifeanyi Okowa ya na ganin Nyesom Wike ba zai yi fushi saboda bai samu takarar mataimakin shugaban kasa ba domin ganin Wike yana matukar kaunar PDP
Atiku Abubakar
Samu kari