Yajin aikin ASUU
Shugaban Kungiyar Daliban Najeriya na Kasa, NANS, Sunday Asefon, a ranar Alhamis, ya ce kungiyar a shirye ta ke fita titi ta yi zanga-zanga kan yajin aikin da k
Malaman jami'a karkashin NAAT sun dauki mataki kan daina biyan albashi da gwamnatin Najeriya ta yi kansu saboda shiga yajin aikin da suka yi kwanakin bayan nan.
Kungiyar manyan ma'aikatan jami'o'in Najeriya, SSANU, ta zargi Gwamnatin Tarayya ta yaudara da rashin damuwa da samar da ingantaccen ilimi ga yan Najeriya, raho
A yayin da kungiyar malaman jami'o'i, ASUU, ke cigaba da yajin aiki, mahukunta a Jami'ar Jihar Kaduna, KASU, sun shirya fara zangon karatu na 2020/2021 a ranar
Alamu masu karfi na nuna da cewa, gwamnatin Buhari ta dauki mataki kan malaman jami'a da ke yajin aiki, ta dakatar da biyansu albashi tun a watan Maris din 2022
Shugaban Kungiyar malaman jami’o’i masu koyarwa, ASUU, Farfesa Emmanuel Osedeke ya ce gwamnatin tarayya har yanzu tana nuna halin ko-in-kula akan yajin aikin AS
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Sanata Chris Ngige ya bukaci malaman jami’o’in na ASUU da ke yajin aiki da su duba halin da dalibai da iyaye ke ciki.
Kwamitin Hadin Gwiwa (JAC) ta Kungiyar Ma’aikatan Ilimi da Cibiyoyi makamantansu (NASU) da kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya (SSANU), ta bayyana yad
Bayan kwashe kusan watanni biyu ɗalibai na cigaba da zama a gida sanadiyyar yajin aiki, gwamnatin tarayya ta shirya zama da kungiyar ASUU yau Litinin 11 ga wata
Yajin aikin ASUU
Samu kari