Yajin aikin ASUU
Kwamitin gamayya ta kungiyar manyan ma'aikatan jami'o'in Najeriya (SSANU) da kungiyar ma'aikatan jami'o'i (NASU) sun alanta shiga yajin aikin gargadi na makonni
Jami’ar Bayero da ke Kano, BUK. ta umarci duk wasu dalibai da ke zama a cikin rassan makarantar guda biyu akan su kwashe ya-nasu ya-nasu su bar harabar makarant
Kungiyar daliban Najeriya ta kasa, NANS ta ba gwamnatin tarayya da kungiyar malamai ta kasa, ASUU wa’adi zuwa ranar 28 ga watan Maris don su shirya da junayensu
Kwamitin shugabannin kungiyar malaman jami'o'in Najeriya, ASUU, za ta yi taro a yau Lahadi, The Punch ta rahoto. Za a yi taron ne a babban birnin tarayya Abuja
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta kara zaman tattaunawa da kungiyar malaman jami'o'i ta ƙasa ASUU, a kokarin da take na kawo karshen yajin aikin da suka tsunduma.
Ministan ilimi a Najeriya, Malam Adamu Damu ya fice daga wurin taronsa da kungiyar ɗaliban Najeriya NANS, har yanzun babu wata sanarwa kan matsayar da aka cimma
Kungiyar malamai masu koyarwa na jami'o'i, ASUU, ta musanta rade-radin da ke yawo kan cewa suna bukatar sabuwar tiriliyan daya dagaa gwamnatin tarayya Najeriya.
Jami’o’in Najeriya suna gab da fara fuskatantar yajin aiki yayin da kungiyar hadin guiwa ta ma’aikatan jami’o’i marasa koyarwa suke yi wa gwamnatin tarayya bara
A kokarin da take na kawo karshen yajin aikin da aka fara, gwamnatin tarayya ta shiga ganawar sirri da wakilan kungiyar ASUU a ma'aikatar kwadugo a Abuja .
Yajin aikin ASUU
Samu kari