Yajin aikin ASUU
Basaraken masarautar Ife, Ooni na Ife, Oba Adeyeye Enitan Ogunwusi, ya gargaɗi gwamnatin Buhari ta gaggauta kawo karshen yajin ASUU kafin matasa su fusata.
Hukumar jami’ar jihar Imo a ranar Litinin ta janye daga yajin aikin wata 7 da Kungiyar Malamai na jami’o’in Najeriya suka fada tare da sanar da bude jami’ar.
Kotun Ma'aikata Ta kasa ta sanar da ranar yanke hukunci kan karar da gwamnatin tarayya ta shigar kan kungiyar Malaman Jami'a (ASUU). Kotun ta zabi ranar Laraba.
Wani bidiyon da jaridar Tribune Online ta yada ya nuna lokacin da matasa dalibai suka yi dandazo tare da tsohe titin tashar jirgin saman jihar Legas a Kudanci.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PRP Kola Abiola, ya bayyana cewa gwamnati za ta kawo karshen rikicinta da ASUU watanni biyu kafin babban zaben 2023.
Shugaba Muhammadu Buhari ya shiga wani taro da wasu mambobin kwamitin jagororin jami'o'in tarayya a Najeriya. A cewar daya daga cikin hadiman shugaban kasa, Bas
Gwamnatin Jihar Kano, a yammacin ranar Talata, ta yi taro da mambobin kungiyan ASUU na jami'o'in jiha guda biyu suna neman a dakatar da yajin aiki. Rahatanni n
Za a ji cewa Peter Obi ya zargi gwamnati da kin maida hankali domin ganin dalibai sun koma karatu jami’o’i, yace Muhammadu Buhari zai iya biyan bukatun ASUU.
Kotun masana'antu a ranar Litinin ta dage sauararon sharia'a tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malamai na jami'o'i,ASUU, zuwa ranar 16 na Satumba mai zuwa.
Yajin aikin ASUU
Samu kari