Yajin aikin ASUU
A gefen wata tattaunawa, ministan ilimi, Adamu Adamu, yace gwamnati za ta iya kara wa malaman jami'a albashi da 23.5%, yayin da farfesoshi za su samun karin 35%
Ta yuwu gwamnatin tarayya ta sauya hukuncinta na kin biyan malaman jami'o'i masu yajin aiki albashinsu na watanni bakwai da suka gabata, jaridar Vanguard tace.
Ministan Ilimi, Adamu Adamu, a ranar Talata ya bayyana cewa ya kasance cikin bakin ciki da takaici kan rikicin yajin aikin Malaman jami'a da yaki ci, yaki,
Jami’ar Amurka a Najeriya (AUN) dake Yola, ta ce ta dauki sabbin dalibai sama da 3,000 a tsangayoyi daban-daban da jami'ar ke dashi, ASUU na yaji har yanzu.
Wannan na fitowa ne daga bakin ministan ilimi, Adamu Adamu a wata ganawa da ake yi da shugabannin jami’o’in tarayya da hukumar kula da jami’o’i ta kasa (NUC).
Akalla Jami'o'in Najeriya guda goma sha daya (11) ba su shiga yajin aikin da kungiyar Malaman jami'oin Najeriya watau ASUU ta shiga ba tun watan Febrairu, 2022.
Kungiyar dalibai ta Najeriya (NANS) ta mika kokenta ga shugaban kasa manjo Muhammadu Buhari mai ritaya da ya yi hakuri ya kawo karshen yajin aikin kungiyar ASUU
Hukumar gudanarwar jami'ar jihar Gombe (GSU) ta kira dukkan malaman ta bukaci dukkam ma'aikatanta dake hutun karatu da su gaggauta dawowa bakin aiki cikin mako
Kungiyar nan mai mai fafutikar tabbatar da adalci a al'amuran mulki (SERAP) ta ce tana shirya takardun shigar da kara kotu domin kallubalabtar gwamnatin Buhari
Yajin aikin ASUU
Samu kari