Yajin aikin ASUU
Gwamnatin tarayya ta biya lakcarorin jami’a dake karkashin kungiyar malamai masu koyarwa ta ASUU albashin kwanaki 18 na watan Oktoba,Legit.ng Hausa ta tabbatar.
Hukumar gudanarwar jami'ar jihar Ribas ta haramtawa dalibai mata sanya dangalallen datari, sarkar kafa da sanya girar bogi da dai sauran abubuwan da basu da kya
Gwamnatin tarayya ta tanadi karin kudi na musamman na N470bn a kasafin kudin 2023 don karin albashin malaman jami'o'in Najeriya da kudin gyara jami'o'in gaba da
Bayan janye yajin aikin malaman jami'o'i, ABU Zariya ta fitar da sabuwar Kalanda domin komawa aiki ba kama hannun yaro, zaa koma ranar Litinin a mako mai zuwa
Malaman jami’a sun janye yajin-aikin da suke yi tun Fubrairu, amma har yau akwai sauran aiki. Malaman Jami’a na ASUU sun ce ba su da kudin motan zuwa wurin aiki
Kungiyar ASUU ta bayyana asalin abin da ya yi sanadiyyar dakatar da yajin-aikin wata 8. An ji cewa hukuncin kotu ne ya tursasawa malamai komawa bakin aiki.
An tabbatar da rasuwar Usman Rimi, dalibi mai karatun koyon likitanci da tiyata a Jami'ar Usmanu Danfodio da ke Sokoto, UDUS, wanda ya koma sayar da abinci sabo
Wata babbar yarinya 'yar Najeriya ta hau jirgi daga birnin Landan zuwa Najeriya jim kadan bayan da ASUU ta janye yajin aiki a kasar nan da aka jima ana yi.
Kungiyar Malamai ta Jami’o’i ASUU ta janye yajin aikinta da ta kwashe tsawon wata takwas tanaa yi Duk da tace gwamnatin tarayya bata kashe matsalolinta ba.
Yajin aikin ASUU
Samu kari