Yajin aikin ASUU
Bidiyon wata budurwa 'yar Najeriya da ta yiwa kaninta rajistar makaranta a jami'ar Cotonou ya yadu a intanet, jama'a da dama sun tofa albarkacin bakinsu a kai.
Kungiyar Malaman jami'o'in Najeriya ASUU zata yi ganawar gaggawa na majalisar zartaswarta ranar Alhamis domin tattauna yadda tayi da gwamnatin tarayya da kakaki
Kakakin majalisar wakilai Femi Gbajabiamila ya samu nasara wajen shiga tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar Malama jami'o'in Najeriya watau ASUU National.
Kakakin majalisar wakilai ta kasa, Femi Gbajabiamila ya tabbatarwa 'yan Najeriya cewa, nan kusa kadan kungiyar malaman jami'a za ta koma bakin aiki nan kusa.
Babban lauya Femi Falana ya bayyana kwarin gwiwar cewa, nan ba da dadewa kungiyar malaman jami'a karkashin ASUU za su janye yajin aikin da suke yi tun Fabrairu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya ya yiwa kungiyoyin jami'o'in kasar bayani, ya ce ba zai yi musu alkawarin da ba zai iya cikawa ba saboda dalilai.
Kotun daukaka kara mai zamanta a Abuja, ta sanya yau Juma'a dan yanke hukuncin ƙarshe game da ƙarar da ASUU ta shigar na ƙin amincewa da hukuncin da NIC tayi.
Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta tunkari kotun ma'aikata kan lamarin da gwamnati ta gabatar na yiwa kungiyoyin dake kishiyantar ASUU rajista a kasar.
Kotun daukaka kara ta Mai shari’a Georgewill Abraham ta bukaci ayi sulhu. Ana sa rai nan da gobe a ji an sasanta tsakanin Gwamnati da malaman jami’a watau ASUU.
Yajin aikin ASUU
Samu kari