Arewa
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, akalla mutane uku ne suka mutu daga cikin sojojin da ke aiki a wani yankin jihar Katsina bayan tashin wata nakiya a hanya.
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da tsige wasu sarakuna biyu da hakimi bisa zargin hannu wajen taimakawa ayyukan 'yan bindiga a wasu yankunan jihar ta Zamfara.
Kungiyar dattawan arewa ta bayyana cewa ba a taba samun baraka a cikin ta ba domin mambobinta na biyayya ga Farfesa Ango Abdullahi a matsayinsa na shugabansu.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai mummunan hari Kaduna, sun hallakas jam'iyyar APC na wata gunduma a jihar. Sun sace dabbobi tare da wasu mutane da yawa...
Shugaban Kungiyar Dawo Dawo Network (Masu Fafutikan Ganin Jonathan ya dawo mulki) Isa Kaskasara, ya ce Fafutikan Ganin Goodluck Jonathan ya dawo mulki sadaukarw
Wani abu da ake zaton Bam ne ya tashi a wani Falo a gidan giya dake yankin garin Gashua a ƙaramar hukumar Bade ta jihar Yobe yayij da mutane ke sallar tarawihi.
Rahoton da muke samu daga Jalingo, babban birnin jihar Taraba na nuna cewa mutane sun shiga tashin hankali bayan wata nakiya ta sake fashewada daren yau Jumu'a.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shawarci 'yan kasuwa, ya su dubi rayuwar babban attajirin Afrika kuma dan Najeriya Aliko Dangote sannan su dauki darasi..
Rundunar hukumar NDLEA ta kama wasu da ake zargi da shirya bikin bushe-bushen kayan hayaki a babban birnin tarayya Abuja. An kama mutane kusan 100 inji majiya.
Arewa
Samu kari