Arewa
Jami’an tsaro na Jihar Neja sun samu nasarar halaka ‘yan bindiga da dama da suka dade suna addabar wasu garuruwan da ke karkashin karamar hukumar Munya da Shiro
Shugabannin Majalisar Koli ta Shari'a a Najeriya (SCSN) sun ce musulmin Najeriya ba su taba shiga muwuyacin hali irin na yanzu ba.Nafiu Baba Ahmad, Sakataren Hu
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce ya yi matukar damuwa da batun tsaro a yankin arewa maso yammacin Najeriya. Shugaban kasar ya yi wannan furucin ne yayin jaw
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya (NiMet) ta hasaso iska mai hade da kura a jihohin Arewa maso yamma da arewa maso gabas wanda ka iya dusasar da gani dususu.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin dijital, Sheikh Isa Ali Pantami, yace yan bindiga na ribatar wuraren dake da faɗi wajen kaddamar da yawan hare-hare a arewa
An gurfanar da fitaccen dillalin motoci a Gusau, babban birnin Jihar Zamfara da wasu mutane hudu kan zarginsu da halaka wani yaro, tare da cin sassan jikinsu am
Alhaji Tanko Yakasai, wani jigo a siyasar Najeriya ya magantu kan yadda kasar ya kamata ta fitar shugaban kasa a 2023. Ya ce 'yan Arewa ba sa tsinana komai.
Kungiyar tuntuba ta arewa wato ACF ta yi Allah wadai da mutuwar Hanifa Abubakar, da ake zargin shugaban makarantarsu da kashe ta bayan ya sace ta a jihar Kano.
Tsohuwar Sanata Ita Florence Giwa ta shawarci matan Najariya da cewa kada su zabi duk wani dan takarar shugaban kasa da bai zabi mace a matsayin mataimakiya ba.
Arewa
Samu kari