Arewa
Kwamishinan 'yan sanda a jihar Kano, Hussaini Gumel ya umarci kama sifetan 'yan sanda da ya hallaka matashi a jihar yayin da ake zanga-zangar hukuncin kotu.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya yi kira ga mahukuntar gidan soja da su ƙara girke dakarun sojoji a shiyyar Arewa maso Gabashin Najeriya.
Sabon shugaban ma'aikatan jihar Kano, Musa Abdullahi ya gargadi ma'aikatan jihar da su guji zuwa wurin aiki a latti inda ya kafa musu lokacin zuwa aiki.
Kotun daukaka kara ta kwace kujerar kakakin Majalisar jihar Nasarawa, Ibrahim Balarabe inda ta tabbatar da nasarar dan takarar jam'iyyar PDP, Ibrahim Sa'ad
Yan Boko Haram sun farmaki wasu masu sana'ar itace a Damboa, jihar Borno a ranar Litinin inda suka yi gunduwa-gunduwa da sassan jikin mutum sha daya.
Rahotanni sun bayyana cewa an gano gawar shugaban Fulani, Umar Ibrahim, wanda ya ɓata ranar Laraba da ta gabata a jihar Filato da ke Arewa ta Tsakiya.
Tsohon gwamnan Kano, Kanal Sani Bello ya ce babu abin da ke sa shi farin ciki kamar ya ga farin ciki a fuskar marasa karfi yayin da su ka biya musu kudin magani.
Wani mummunan hatsarin mota ya yi ajalin sifetan dan sanda a jihar Kebbi yayin da jami'ai fiye da 10 su ka jikkata a hatsarin da ya afku a jiya Lahadi.
Kotun daukaka kara ta sake kwace kujerar dan Majalisar jihar Plateau na jam'iyyar PDP, Nannim Langyi yayin da ta tabbatar da nasarar Nimchak Nansak na APC.
Arewa
Samu kari