Arewa
Yayin da ake fama da yunwa a Najeriya, kasar Ukraine ya farantawa 'yan kasar rai bayan ba da tallafin hatsi tan dubu 25 don rage matsalar yunwa da ake ciki.
Jam'iyyar APC ta yi barazanar maka kakakin Majalisar jihar Plateau, Hon. Gabriel Dewan kan kin rantsar da mambobinta 15 da ya ki rantsarwa a Majalisar.
Mai gwagwarmayar kafa kasar Yarbawa, Sunday Adeyemo wanda aka fi sani da Sunday Igboho ya shiga matsala kan gargadin da kungiyar Yarbawa ta yi masa.
Yayin da 'yan Najeriya ke cikin mawuyacin hali na tsadar rayuwa, Sarkin Gwandu ya shawarci ‘yan kasuwa kan jin tsoron Allah a kasuwancinsu na siyar da kaya.
Akalla mutane biyu ne suka rasa rayukansu bayan wasu tagwayen bam sun fashe inda mutane shida suka samu munanan raunuka a karamar hukumar Dikwa a jihar Borno.
Yayin da ake murna bayan daliba 'yar Gombe ta samu nasarar lashe gasar musabaka ta duniya, Pantami ya gwangwaje ta da kyautar mota da kuma tallafin karatu.
Duk da cece-kuce da matakin kotu kan rusau da Gwamna Abba Kabir ya yi, gwamnatin ta sake kafa kwamitin don ci gaba da daukar matakai kan masu saba ka'ida a jihar.
Yan sanda da haɗin guiwar sojojin Najeriya sun tari ƴan bindigan da suka sato fasinjoji a jihar Kogi, sun kwato mutane 16 da suka yi garkuwa da su.
Gwamna Muhammad Yahaya na jihar Gombe ya nuna farin cikinsa da nasarar matashiya Hajara Ibrahim daga jihar a gasar musabaka ta duniya da aka yi a Jordan.
Arewa
Samu kari