Arewa
Shugaban masu gidajen wanka da bahaya a ƙaramae hukumar Bauchi ya sanar da ƙarin kuɗin amfani da wurarensu sakamakon tashin farashin kayan aikin su.
Gwamnatin jihar Kano ta kafa kwamitin don ciyar da mutane yayin da ake tunkarar azumin watan Ramadan don saukakawa jama'a a halin kunci da ake ciki a kasar.
Gwamnatin jihar Plateau ta ba da umarnin dawo da ma'aikata 3,879 da aka dakatar wadanda tsohowar gwamnatin Simon Lalong da dauke su aiki ba bisa ka'ida ba.
Yayin da maganar sake fasalin masarautun Kano ke kara yawa, Cibiyar kare jama’a a Najeriya (SHAC) ta tura gargadi ga hukumomi kan matsalar da ke neman faruwa a Kano.
Gwamnatin jihar Kwara ta yanke hukuncin sake raba shinkafa ga marasa karfi yayin da ake cikin wani mugun yanayin tsadar rayuwa a fadin kasar baki daya.
Yayin da ake ci gaba da shari'ar matashiyar 'yar Tiktok a jihar Kano, Murja Ibrahim Kunya, Kotun Shari'ar Musulunci ta sake hukunci kan zarginta da ake yi.
Miyagun ƴan bindiga sun kuma yin garkuwa da mutane masu yawa a hanyardu ta zuwa Lokoja, babban birnin jihar Kogi, sun kira wsya sun nemi kuɗin fansa.
Kotun Shari'ar Musulunci da ke zamanta a Sharada da ke jihar Kano ta yanke hukuncin dauri a gidan gyaran hali ga matashiyar ’yar TikTok, Ramlat Muhammad.
Tsohon dan takarar shugaban kasa kuma lauya, Cheif Reuben Famuyibo, ya gargadi shugabannin Arewa da su daina cusa ƙiyayyar Shugaba Tinubu a zukatan 'yan Najeriya.
Arewa
Samu kari