Ali Modu Sheriff
Wani mai hamshakin kudi ya kerewa Bill Gates a Duniya a 2019. Bernard Arnault ne ya doke Bill Gates daga rukunin manyan masu kudi bayan da ya sha gaban Bill Gates a Duniya da fam Dala miliyan 200.
Mutumin da ya fi kowa arziki a nahiyar Afrika, Aliko Dangote, ya bayyana cewar ya taba fitar da zunzurutun kudi da adadinsu ya kai dalar Amuraka miliyan goma ($10m) domin kawai ya tabbatar wa da kansa cewar yana da arzikin da ake
Harin Boko Haram ya sa Mutane fiye da 10, 000 sun tsere daga Baga da kewaye zuwa Monguno da Maiduguri da kuma Yobe. Yanzu haka dai akwai mutane fiye da 250, 000 a garin Monguno inda mafi yawan su, ‘yan gudun hijira ne.
Za ku ji dalilin da ya sa fadar shugaban kasa tayi maza ta cire sunan Attajirin nan da ake shi watau watau Aliko Dangote daga cikin kwamitin yakin neman zaben Buhari. Rahotanni sun zo mana ne daga bakin jam’iyyar hamayya.
Alhaji Shettima Yuguda Dibal ne mataimakin gwamna Ali Modu Sheriff na jihar Borno daga shekarar 2003 zuwa 2011 ya gargadi shugaba Muhammadu Buhari da shugaban jam'iyyar APC, kwamared Adams Oshiomhole a kan abinda ya bayyana a mats
Ali Modu Sheriff
Samu kari