Alhaji Musa Iliyasu Kwankwaso
Nasir El-Rufai ya bayyana hikimar gayyato Rabiu Musa Kwankwaso ya kaddamar da ayyuka a Kaduna, a wurin ake gano yaron Kwankwaso ya samu katafariyar kwangilar.
Abdulsalam Abdulkarim Zaura ya shigar da kara a kotu a kan zaben 2023. AA Zaura ya na zargin cewa da murdiya ne Sanata Rufai Hanga ya doke shi a karkashin NNPP.
Bayan ya yi taron sirri da Bola Tinubu da Sanusi II, Kwankwaso ya iso Abuja, a Kano kuma Abba Kabir Yusuf ya dawo daga gida bayan ‘yan kwanaki a kasar Ingila.
Za a ji Lauyan Abba Kabir Yusuf, Bashir Yusuf Muhammad Tudun Wazirci ya yi karin haske a kan shari’ar NNPP da APC, Nasiru Gawuna ba zai ji dadin bayaninsa ba.
An kori Abdulmumin Jibrin daga matsayin Darekta a Hukumar FHA mai kula da gidajen tarayya, ‘dan siyasar ya kauracewa aikinsa ba tare da kwakkwaran dalili ba.
Gwamnan Kano ya ce azarbabin Abba Kabir Yusuf ya nuna bai san inda ya dosa ba. Abba Gida Gida ya yi wa Abdullahi Ganduje raddi duk da bai jin dadin katsalandan.
Ko "Diris" Ba Zan Saka Hannu Na a Cikin Gwamantin Kano Mai Zuwa Ba - Kwankwaso Yayi Alkawari Guda Ga Gwamnatin Abba Gida-Gida Mai Zuwa Ida Yace Zai Bada Shawara
Dazu aka ji Sunusi Bature Dawakin-Tofa ya zama Sakataren yada labarai na Abba Kabir Yusuf. Dawakin-Tofa ya yi aiki da FCDO, USAID, Melinda Gates da sauransu.
Sha’aban Sharada bai dauki siyasa da gaba ba, ta taya NNPP samun nasara. A nan aka ji wani ya ce Allah Sarki Sha'aban Sharada ya fadi zabe a watan Shaaban.
Alhaji Musa Iliyasu Kwankwaso
Samu kari