Alhaji Musa Iliyasu Kwankwaso
Yadda Tururuwar Mutane Sukayi Farin Dango A Kano Domin Tarbar Kwankwaso a Kano, Garin da ya kasance mahaifa ga Dan takarar shugabancin Kasa a jamiyyar NNPP
Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida shi ne 'dan takarar gwamnan Kano a NNPP. Sirikin Kwankwason yayi karatu har zuwa matakin digiri na biyu.
Jami’ar Jihar Kaduna ta KASU, ta rasa Farfesa Aminu Yusuf Usman bayan jiya. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana alakarsa da Masanin tattalin arzikin da ya rasu.
Yaron shugaban Hukumar DSS ya fadi dalilin rigimar mahaifiyarsa da Abba Gida Gida, ya ce gaskiyar abin da ya faru shi ne, ‘Dan takaran NNPP ne ya zagi matar DG.
Ana tsoron cewa jami'an tsaro sun je gida sun dauke Yusuf Imam, wanda daya ne daga cikin masu taimakawa NNPP da dukiyarsu. Ogan boye ya nemi Sanata a NNPP.
Za ku ji alkawuran da Rabiu Kwankwaso ya yi wa Yan Najeriya a takardar manufofinsa. An fara ne daga hadin kai da kawo zaman lafiya zuwa bin doka da tsarin mulki
Idan kuka biyo mu, za ku ji abubuwan da Suka Sa ‘Dan Takaran NNPP ya bambanta da sauran ‘Yan siyasa daga mukaman da ya rike a siyasa da tashinsa gidan sarauta.
A Siyasar Kano, mun ji labari dazu nan cewa Jamiyyar NNPP reshen Jihar Kano ta Tabbar da Sanata Rufai Hanga a matsayin wanda zai tsaya mata takara a zaben 2023.
A yau ne Shugaban Jam’iyyar PDP ya yi magana a game da sauya-shekar Ibrahim Shekarau zuwa PDP, Rufai Alkali yace jam’iyyar NNPP ta karbi Shekarau da mutanensa.
Alhaji Musa Iliyasu Kwankwaso
Samu kari