Jihar Adamawa
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta tabbatar da kamen wani matashi mai suna Joseph Nwabike da katinan ATM 10 wanda yake amfani dasu wurin damfarar jama’a.
Wani mahaifi ya mutu yayin da ya umarci dansa ya gwada maganin bindiga a kansa. Wannan lamari ya haifar da hargitsi, hukumar 'yan sanda sun shiga. An kama dan.
Sanata Aishatu Binani ta bayyana cewa ta janye daga shugabancin kwamitin yakin neman zaben Tinubu a jihar Adamawa sakamakon rikicin da ya kunno kai a jam’iyyar.
Yan sanda sun kama wani matashi mai shekara 19 a Jihar Adamawa, Isreal Emmanuel saboda shirya garkuwa da kansa tare da karbar Naira miliyan 1 na fansa daga maha
Jam'iyyar APC mai adawa a Adamawa tace ba zata zuba ido a hanata fafata wa a zaben gwamnan jihar ba, don haka zata ɗaukaka kara zuwa gaba kan hukuncin Kotu.
Jami'an 'yan sanda a jihar Adamawa sun kama wasu mutum biyu dauke da kokon kan dan adam da wasu kasusuwan da suka sato daga wani kabari a kasar Kamaru. inji su.
Rikicin da ke faruwa a jam'iyyar All Progressives Congress, APC, reshen jihar Adamawa ta janyo shugaban jam'iyyar, Alhaji Ibrahim Bilal ya yi murabus. Ya mika w
An damke wasu matasa biyu a jihar Adamawa kan laifin kisan wani tsohon dan shekara 85 da adda. Matasan masu suna Gayawan Danzaria 22 da ThankGod Obadia 18.
Jihar Adamawa - Wani mutumin jihar Adamawa, Ibrahim Muhammadu, ya shiga komar yan sanda bayan zargin bankawa Amarya da Ango wuta saboda matar ya yaudaresa.
Jihar Adamawa
Samu kari