Jihar Adamawa
An yi hasashe game da yadda za a karasa daminar wannan shekarar. Za a iya gamuwa da ambaliya a Kano, Katsina, Sokoto da Jihohi irinsu Adamawa da Gombe a 2022.
Yaƴin da abubuwa suka ƙi suka ƙi cinyewa tsakanin Atiku da gwamnan Ribas, gwamnonin jam'iyyar PDP sun sha alwashin kawo karshen matsalar, zasu zauna a Adamawa.
Gwamnatin jihar Adamawa karkashin gwamna Ahmadu Fintiri, ta yanke maida wasu malaman makaranta da malaman Asibiti bakin aiki bayan gwamnatin baya ta kore su.
Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na Jihar Adamawa ya zabi farfesa mace, Kaletapwa Farauta, a matsayin abokiyar takararsa domin zaben shekarar 2023. Farfesa Faraut
Sanata Elisha Abbo, dan majalisar tarayya daga Adamawa North ya goyi bayan kiran da sanatocin jam'iyyun adawa suka yi na tsige Shugaba Muhammadu Buhari. Abbo ya
Wata mata yar shekara 20 mai suna Caroline Barka, ta kashe mijinta, Dauda Barka, a Barkam Jihar Adamawa a ranar Juma'a a cewar yan sanda, The Nation ta rahoto.
Rundunar yan sandan jihar Adamawa sun kama wata matar aure mai shekaru 20 kan zargin dabawa mijinta mai shekaru 38 wuka har lahira sanadiyar sun samun sabani.
Wasu gungun yan bindiga, a safiyar ranar Asabar sun kashe mataimakin shugaba na karamar hukumar Song, Jihar Adamawa, Hon. Ishaya Bakano. Ana zargin mutuwar
Rundunar yan sandan Najeriya a jihohin Adamawa da Benue sun kama wasu fursunoni biyu, Abubakar Mohammed da Ebube Igwe Jude wanda suka tsere daga kurkukun Kuje.
Jihar Adamawa
Samu kari