Hadarin jirgi
Hukumar jiragen kasan Najeriya NRC ta bayyana cewa kawo yanzu an gano fasinjojin jirgin kasan da yan bindiga suka sanyawa Bam ranar Litnin guda 170 kuma suna.
Fasinjoji da yawa da suka shiga jirgin kasan Abuja-Kaduna da aka kai wa hari a daren ranar Litinin, har yanzu ba a tantance yawansu, a cewar gwamnatin jihar Kad
Tun da farko dai jirgin na kan hanyarsa daga Abuja zuwa Kaduna ne wasu ‘yan bindiga suka kai masa hari a unguwar Kateri-Rijana da ke Kaduna a jiya Litinin.
Kaduna - An saki jerin sunayen mutanen da suka samu rauni a harin bam da yan ta'adda suka kaiwa jirgin kasan Abuja-Kaduna ranar Litnin, 28 ga watan Maris, 2022.
Legas - Hukumar sufurin jiragen kasa a Najeriya watau NRC ta sanar da dakatar da sufurin fasinjoji a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna har sai lokacin da hali yayi
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana halin da ake ciki game da harin Bam din da aka kaiwa layin dogon Abuja zuwa Kaduna ranar Litinin, 28 ga watan Maris, 2022.
Jihar Kaduna - Wasu tsagerun yan bindiga da ake zargin yan ta'adda ne sun tada Bam kan layin dogon jirgin kasan Abuja-Kaduna dauke da daruruwan fasinjojii.
Yanzun nan muke samun labarin faduwar wani jirgin sama kasar China, inda aka ce akalla mutane 133 ne ke cikinsa. Adadi da yawa ana kyautata zaton sun mutu.
Barnar da yan daba suka yi a layin dogo ya tilastawa jirgin kasa da ke zuwa Legas - Ibadan ya tsaya na dan wani lokaci a ranar Asabar, The Punch ta ruwaito. Fas
Hadarin jirgi
Samu kari