Abun Bakin Ciki
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Imo, Ebere Udeagu, ya rasu a ranar Litinin, 10 ga watan Oktoba, bayan ya yi fama da yar gajeruwar rashin lafiya. Shekarunsa 79.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da hakimin kauyen Iyaka da ke masarautar Gummi ta jihar Zamfara a ranar Lahadi.
Jama'a a yankin Lekki da ke jihar Lagas sun shiga rudani a ranar Lahadi bayan ani matashi ya yanke jiki ya fadi matacce yayin da yake tsaka da buga kwallo.
A yayin bincike, jami'an rundunar yan sanda a jihar Kwara sun gano gawar wata mata da aka binne a ofishin Dr Abbass Adeyemi, shugaban babban asibitin Kiama.
An yi jana’izar shahararren jarumin nan na fina-finan Hausa, Umar Malumfashi, a jihar Kano. Marigayin ya samu jama'a sosai yayin da aka sada shi da makwancinsa.
Wata matashiya mai shekaru 23 ta shiga alhinin rashin mijinta a shafin soshiyal midiya bayan ya yi mutuwar faran daya. An gano wasu taron mata na mata aski.
A daidai lokacin da Allah ya albarkaci wani iyali da samun karuwar yara har guda uku, sai kuma ya dauke mahaifiyarsu. Kwana 40 da rasuwanta mahaifinsu ya bi ta.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya rasa wani na hannun damansa, Barista Abdullahi Nyako. Ya amsa kiran mahaliccinsa a safiyar Alhamis.
Wasu miyagu da ba a san ko su waye ba sun kashe wani mutum mai suna Muhammad Kabiru, daya daga cikin masu gadin kasuwan dare da ke Jos. Sun yi masa yankan rago.
Abun Bakin Ciki
Samu kari