Abun Bakin Ciki
Gwamnatin Kogi ta yi jana'izar gawarwaki guda 130 da aka rasa masu shi wadanda aka ajiye a cibiyar kiwon lafiya ta tarayya da ke Lokoja, babban birnin jihar.
Fadar Buckingham ta bayyana cewa likitoci na sa ido a kan lafiyar Sarauniyar Elizabeth ta kasar Ingila bayan da suka nuna damuwa game da yanayin lafiyarta.
Ummi na tsaye a gefen wani banki lokacin da yan bindiga suka kai farmaki bankuna uku a jihar Kogi a ranar Talata, 6 ga watan Satumba, harbi bingiga ya same ta.
Yan bindiga sun kashe fitaccen malamin Musulunci a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya, Sheikh Ibrahim Iyiorji a gidansa da ke garin Onicha na Jihar Ebonyi.
Yan ta'addan Boko Haram sun farmaki garin Ngulde da ke karamar hukumar Askira-Uba ta jihar Borno a ranar Juma'a inda mutum hudu harda limamin Gima suka mutu.
Jami'an yan sandan jihar Jigawa sun damke wani matashi dan shekara 37 mai suna Munkaila Ahmadu, bayan ya doke mahaifansa da tabarya inda ya halakasu har lahira.
Hukumomi a Brazil sun sanar da labarin mutuwar wani mutum da ake yiwa lakabi da "mutumin rami, wanda shi daya tilo ne ya rage a cikin zuriyarsa, kabilar kasar.
Wani mai shirin zama ango mai suna Ruan ya gamu da ajalinsa a wajen daukar hotunan kafin aure tare da amaryarsa inda tsawa ta sauka a kansa ana tsaka da ruwa.
Jami'an yan sandan kasar Uganda sun kai samame wajen wani shagalin biki inda suka kama amarya tare da garkame a gidan yari bayan sun zarge ta da laifin sata.
Abun Bakin Ciki
Samu kari