Abun Al Ajabi
Al’ummar unguwar Janbulo dake karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kano suka wayi gari da wani mummunan al’amari na kisan wata matashiya budurwa mai suna Ummita.
Asibitin koyarwa na jami'ar Benin,UBTH sun rike gawar matashiyar yarinya mai shekaru 12 mai suna Glory Ekeleyede saboda iyayent sun kasa biyan kudin asibitinta.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar bidiyon wasu ma'aurata yan Najeriya mazauna UK da suka samu sabani, matar ta fatattaki mijin daga gida.
Cike da nauyin zuciya, an gano wani dan Najeriya yana sharban kuka wiwi kamar karamin yaro yayin da yake kallo aka yi gwanjon motarsa ga wani a jihar Lagas.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu a shafukan soshoyal midiya bayan ganin wani bidiyo na wata matashiyar budurwa da ke amfani da jaririn bogi tana bara Lagas.
Wata mata tayi fashi a bankin Beirut a ranar Laraba da bindigar yara kuma ta fita da dubban daloli don biyan kudin maganin cutar dake damun 'yar uwarta Lebanon.
Wata uwa da ta cika da alfahari ta nuna yadda kyakkyawar diyarta da aka haifa zabiya ta sauya ta kara kyau. Ta ce mahaifin yarinyar ya guje su bayan haihuwarta.
A kwanakin baya ne bidiyoyin Tahir Fage sun karade kafofin sada zumunta yana tikar rawa da ’yan mata, wanda ya sa mutane da dama suna yin Allah wadai da hakan.
Mithilesh Prasad, wani matashi mai shekaru 24 dan kasar Indiya ya baya da mamaki yayin da ya sauya motarsa zuwa jirgi mai saukar ungulu da ya kera a yanzu.
Abun Al Ajabi
Samu kari