Abun Al Ajabi
A daidai lokacin da Allah ya albarkaci wani iyali da samun karuwar yara har guda uku, sai kuma ya dauke mahaifiyarsu. Kwana 40 da rasuwanta mahaifinsu ya bi ta.
Wasu jerin mutane uku sun yi suna tare da shahara a duniyar soshiyal midiya saboda yanayin halitta ta musamman da suke dauke da ita. Daya na da shudin idanu.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar bidiyon wani matashi da ya je siyayya da wata jaka cike da kudi. Ya mikawa mai karbar kudin yar naira 10-10.
Jama'a a soshiyal midiya sun taya wata kyakyawar budurwa mai aski murna bayan tayi wuff da daya daga cikin kwastomominta. Sun kulla soyaya ne bayan ta mai aski.
Jama'a, yan uwa da makwabtan wani mutumin kasar Rwanda sun sha mamaki kan yadda magidancin wanda ya kasance kurma ya shawo kan wasu mata biyu suka aure shi.
Wata matashiyar kyakyawar budurwa ta bayyana bidiyon mahaifinta yana aiki matashin birkila yana hada kasa a filin da take ginawa. Yace ta adana kudinta kawai.
A bidiyon budurwar, tace tana da digiri kuma tana bukatar kudi don yin rayuwa mai kyau. Ta sanar da yacca ake biyanta N25,000 a wata lokacin da take koyarwa.
Wata matashiyar budurwa ta shiga halin damuwa bayan ta dauki wani hukunci a kan karan kanta. An dai haifeta a matsayin mata-maza inda ta cire al'uarar namijin.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu bayanganin hotunan hira da ya gudana tsakanin amarya da kawayenta su sama da 100. Ta tilasta masu biyan N5k na bikinta.
Abun Al Ajabi
Samu kari