Abun Al Ajabi
Wani magidanci dan shekara 38 ya bayyana komawa karatu saboda ya nemi ilimin da zai zama wani abu nan gaba idan ya samu damar gama karatunsa a cikin shekaru.
Wata mata da ta fusata da rashin aikin mijinta ta gabatar masa da kwano wayan babu abinci. A cikin bidiyon da yadu, matar tace mijin bai da wani aiki sai na ci.
Marguerite Peg Koller ta kasance ita kadai iyayenta suka haifa kuma burinta shine ace tana da yan uwa sai Allah bai nufa ba. Ta yi yara 11 da jikoki masu yawa.
Wata matashiya mai shekaru 23 ta shiga alhinin rashin mijinta a shafin soshiyal midiya bayan ya yi mutuwar faran daya. An gano wasu taron mata na mata aski.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu bayan ganin bidiyon wani tsohon kwantena da wani matashi dan Najeriya yayi masa kwaskwarima, ya mayar da shi hadadden ofis.
Budurwa ta haddasa cece-kuce a shafukan soshiyal midiya bayan ta fito ta bayyana cewa ta shafe tsawon makonni hudu ba tare da tayi wanda da soso da sabulu ba.
Wani bidiyo ya nuna wata 'yar Najeriya da ke tuka tirela, lamarin da ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta, ta bayyana yadda take tuka tirela kamar namiji.
Babu abun da ya kai mutum ya auri wanda yake so take sonsa sai a zauna lafiya. Soyayyar wasu ya burge mutane a soshiyal midiya bayan sun ci karo da bidiyonsu..
Wata kyayyawar amarya yar Najeriya ta fusata sosai a yayin baikon aurenta a yankin Offa da ke jihar Kwara.Mahaifiyarta ce ta dauko mai hoto wanda bai kware ba.
Abun Al Ajabi
Samu kari