Abun Al Ajabi
Wani dan a mutun Buhari ya bayyana kadan daga irin kaunar da yake yiwa shugaban kasa, yace shi mai son Buhari na karshe, amma yunwa ta hana shi karatun Boko.
Wani bidiyon kai Kwalliya ya bar jama’a baki bude Bayan ganin yadda ta mayar da tsohuwa mai shekaru 53 zuwa budurwa danya sharaf ya bai wa dumbin mutane mamaki.
An samu wani lamari mai ban mamaki da ya faru, inda wani yaro ya tashi daga mutuwa bayan da aka ce ya mutu a asibiti. Wani fasto ne ya bayyana hakan a Benin.
Budurwar ta tunkari wani ma’aikacin banki inda ta bayyana masa cewa lallai shi din yana da kyau sannan ta kuma nemi ya bata lambar wayansa wanda ya aikata.
Wata mata mai nakasa ta ba da mamaki yayin da aka ga tana dukkan ayyukan gida da ya kamata mutum ya yi kafafunta. An bidiyon lokacin da take yanka kubewarta.
Wata kyakkyawar budurwa yar Najeriya ta wallafa bidiyonta sanye da kaya irin na sarauta a matsayinta na sarauniya, ta ce sam ba za ta iya kusantar namiji ba.
Wani ‘dan Najeriya ya ba jama’a mamaki bayan da ya kai tsabar kudin har dala dubu dari biyar zuwa banki wanda yayi daidai da N220 miliyan. Yana kirga su a hoto.
Wani bidiyo na wata kyakkyawar amarya mai ji da tsawo ya haifar da zafafan martani a shafukan soshiyal midiya. Yanayin direwar amaryar ya burge mutane da dama.
An daure malamin addini kuma masanin kimiyya, Harun Yahya bisa laifukan da suka shafi yin wa'azi mai zafi da kuma harka da badala. A baya an yanke masa hukunci.
Abun Al Ajabi
Samu kari