Abun Al Ajabi
Jama’a sun tofa albarkacin bakinsu a soshiyal midiya bayan hira tsakanin budurwa maciya amana da saurayinta ya bayyana. Ya ga tana cin amanarsa ta GB Whatsapp.
Wata yar karamar yarinya wacce watanninta 19 a duniya ta yi fice a TikTok saboda baiwarta na sanin sunayen manyan biranen kasashe. Ta san cewa a UK take zama.
Binciken masana kimiyyar abinci ya bayyana cewa cin maggin kafi-zabuwa yana da kyau don yana rage hawan jini wanda yawan cin gishiri a abinci ke haddasawa.
Wata mata mai tsohon ciki wacce ke zagaya gida da nufin motsa jiki ta kadu matuka bayan ta kama karamin danta yana bibiyanta a baya da kwaikwayon tafiyarta.
Wani hazikin dan Najeriya ya baiwa mutane mamaki bayan ya kammala aikin gyara wata tsohuwar mota da ta zama gwangwani. Ya matar da motar ta zama sabuwa gal.
Wani uba ya ba da mamamki yayin da ya nannde diyarsa da ta yi kashi a jikinsa. An ga lokacin da uban ke aikin nade jaririyar, lamarin da ya jawo cece-kyce.
Wata matar aure ta fusata bayan gwajin DNA ya nuna cewa mijinta ba shi ne uban ‘dan ta ba. Tace bata taba kwanciya da wani ba bayan da ta aura mijinta na aure.
Wani matashi ya rabu da budurwarsa kan zargin cutar da shi a abinci. Matashiyar budurwar ta girka masa abinci da rubabbun tumatir lamarin da ya fusata shi.
Wata mata mai sura mai kyau ta bayyana yadda maza ke tururuwa don kawai su ga halittar da Allah ya yi mata. Matar ta ce maza daga wasu garuruwa ke zuwa ganinta.
Abun Al Ajabi
Samu kari