Abun Al Ajabi
Matashiyar budurwa ta burge mutane da dama a soshiyal midiya saboda yadda ta kame kanta tare da kama sana’a. Dalibar tana Tuya kosai ne domin kula da bukatunta.
Manoman kwai sun fara shiga mawuyacin hali saboda yadda farashin abincin kaji ke kara yin sama. Wasu da dama sun fara tunanin janyewa daga harkar gaba daya.
Rayuwar wani matashin dan Najeriya, Fawaz ya sauya sannan ya samu damar haduwa da biloniyan Najeriya, Elumelu. Sauyawarsa ya burge mutane a soshiyal midiya.
Wata kyanwa mai shekaru 27 a duniya ta shiga kundin tarihin Guinness saboda jmawar da ta yi a duniya. An bayyana adadin hannayen da ta zauna a wurinsu duka.
Bidiyon wani magidanci mai suna Francinaldo Da Silva Carvalho da santaleliyar matarsa, Elisane Silva sun sa cece-kuce a soshiyal midiya, mutane sun sha mamaki.
Ghanim Al Muftah, matashi mai lalurar nakasa ya bude taron cin kofin duniya da kalamai masu ratsa zuciya da kuma karatun al-Qur’ani mai girma. Ya tsuma zukata.
Wani magidanci mai suna Mista Li a kudancin kasar Chana ya yi nasarar lashe cacar N13bn. Sai dai abun mamakin shi ne yadda yaki fadawa matarsa da ‘dansa 1 tilo.
‘Yan Majalisar kasar Sierra Leone sun zage damtse ta da dambe inda suka dinga jifan juna da kujeru da fulawoyi ana tsaka da muhawara kan zaben 2023 dake zuwa.
Wani dan Najeriya ya shahara a shafukan soshiyal midiya bayan ya yi hasashen cewa Saudiya zata lallasa Argentina da ci biyu da daya. Hakan ya faru yadda ya ce.
Abun Al Ajabi
Samu kari