Abun Al Ajabi
Wata budurwa ta Fashe da kuka a manhajar TikTok yayin da take bayyana yadda mai aikinsu ta zuba mata wani sinadari a man fuskarta wanda ya kai ga illata ta.
Wani uba da ke kokarin kare diyarsa ya ji sanyi bayan karamar yarinyar ta rattaba hannu kan Yarjejeniyar da ke haramta mata yin saurayi har sai a shekarar 2041.
Wani boka ya yi abin kunya yayin da ya dirkawa wata mata ciki a jihar Kano.Ya amsa laifinsa tare da cewa hakan sharrin shaidan ne ba komai bane a yi masa afuwa.
Wani magidanci mai matan aure takwas da yara fiye da 50 ya shirya gina makaranta kusa da gidansa wanda yaran Za su dunga zuwa. Ya bayyana dalilinsa na yin haka.
Ibiyeomie ya haramtawa ma'aurata kwanciyar aure na tsawon kwanaki 21 yayin da cocin ya fara azumi da addu'a kuma yan Najeriya da dama basu ji dadin haka ba.
Wata mata ta bayyana yadda ta haifi ‘ya’ya da yawa duk da kananan shekaru da take dashi. Ta ce ta haifi yara 9 a cikin shekaru kadan, ta bayyana hotunansu.
A wani bidiyo da aka wallafa a Instagram, wata tsohuwa ta bayyana yadda aka yi garkuwa da ita kuma aka bar ta cikin birai.Da su ta saba kuma take samun natsuwa.
Wani matashi ya aikata aikin dana-sani yayin da ya sheke matar mahaifinsa saboda kawai sun samu sabani a kan abinci. Ya bayyana dalilin kashe matar uban nasa.
Wani dan karamin yaro ya bayyana irin kwarewarsa a sana'ar aski, mutane da yawa sun bayyana mamaki da kadurwa bayan ganin yadda yake yiwa mutane aski da kyau.
Abun Al Ajabi
Samu kari