Abun Al Ajabi
Yan Najeriya sun hada tsabar kudi har N82,000 ga wani yaro dan shekara 16 wanda ke sana’ar tuka adaidaita sahu. An ce ya hakura da makaranta saboda rashin kudi.
Yankin Ijara-Isin na jihar Kwara wani yanki ne a tsakiyar arewacin Najeriya da suka kirikiri kudinsu na daban inda suke siye da siyarwa a yankin kadai da shi.
Wani hazikin matashi da ya taba warware gagarumar masatalar lissafi da ta gagara tsawon shekaru 30 a Japan yanzu ya koma kera motoci masu amfani da lantarki.
Wata matashiya yar Najeriya ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta bayyana yawan kudin da take karba a matsayin albashi a UK. Jama’a sun tofa nasu.
Wata matar aure ta bayyana yadda ta zama mummuna bayan samun juna biyu. A bidiyon da ta fitar, ta nuna tsohon hotonta da yadda ta koma bayan ta samu ciiki.
Wata yarinya makauniya ta ba jama'a mamaki bayan da ta rangadawa wata kitso cike da kwarewa. Ba a nan ta tsaya ba, makauniyar ta iya daura gwagwaro na mata.
Wani matashin dan watan kwallon kafa a kasar Zambiya ya samu kyauta ta musamman bayan ya zama zakaran wani wasa da suka buga. An bashi kyautar kiretan kwai 5.
Bidiyon gidan su wata matashiyar budurwa ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. Budurwar ta ce akwai kofofin da harbin bindiga baya shiga a gidan harda solar.
Lucile Randon, wacce aka fi sani da Siater Andre ita ce mutum da tafi kowanne 'dan Adam tsufa a duniya ta rasu tana da shekaru 118 a duniya a birnin Toulon.
Abun Al Ajabi
Samu kari