Abun Al Ajabi
Wasu mabarata da ke kwaryar birnin Kaduna a titin Kano, sun ki karbar sadakar N1,000 da wani matashi ya basu. Sun baibayeshi domin neman sadaka saukarsa a mota.
Wani bidiyon da aka yada ya nuna yadda wata mata ta gwangwaje dakinta ta hanyar samar da kayan alatu masu daukar hankali. An nuna bidiyon mai daukar hankali.
Wata matashiya yar Najeriya ta shiga damuwa sannan ta soke aurenta bayan ta gano cewa angonta na kwance cikin bashi dumu-dumu kuma bai taba sanar da ita ba.
Wani matashi 'dan Najeriya ya saki bidiyon da ke nuna gida da wani dillali a Legas ya nunawa kawarsa kan N650,000. Jama’a sun yi martani sosai kan bidiyon.
Uwa kuma yar jarida, Morayo Afolabi Brown, ta saki bidiyon asusun yaranta da ta fasa yayin da take hada kan tsoffin kudI don sauya su kafin cikar wa’adin CBN.
'Yan sanda sun ci tarar Firaministan Burtaniya bisa laifin tuka mota ba tare da sanya bel ba. An bayyana yadda lamarin ya faru da kuma tanadin doka kan wannan.
Wani bidiyo da ke yawo a shafukan soshiyal midiya ya nuno damin kudade da kayayyakin wasa iri-iri da wata uwa ta gano a cikin jakunkunan makarantar yaranta.
Wani jami’in dan sanda mai halin kirki ya sha ruwan yabo a soshiyal midiya bayan ya nuna karamci a kan wani yaro mai lalurar tabin hankali. Ya nuna masa kauna.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuna wasu ma’aurata, bakar fata da bature da suka shafe shekaru 45 da aure. Sun karfafawa mutane da dama gwiwa.
Abun Al Ajabi
Samu kari