Abun Al Ajabi
Wata budurwa 'yar Najeriya ta bayyana kadan daga abin da ta gani bayan kammala digiri, ta kama sana'ar dinki don rike rayuwa sabanin aikin lauya da ta karanta.
Bidiyon wata baturiya da ke yawo babu takalmi kuma a hargitse ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. Baturiyar na dauke da wani dabbare-dabbare a jikinta.
Wata uwa mai matukar kula da yaranta ta hada karfi da karfe inda ta goya tagwayen yaranta a lokaci guda ba tare da nuna gajiyawa ba. Mutane sun cika da mamaki.
Wani matashi ya nuna bidiyon yadda ya sa iyayensa farin ciki ta hanyar sauya gidansu na kauye sannan ya sake gina wani sabo na zamani. Ya sha ruwan yabo sosai.
Wata budurwa a shafin Twitter ta yi wuf da wani matashi da ya kwankwasa kofa don siyan kayan sanyi da take siyarwa. Ta bayyana yadda lamarin ya faro a tsakani.
Sanata Dino Melaye ya wallafa bidiyon katafaren gidansa da ke kauyensa a jihar Kogi a Facebook. Akwai ainahin gini, masaukin baki mai dakuna shida da sauransu.
Wata mata 'yar Najeriya ta birge jama'a bayan ta ki karbar motar da 'danta ya gwangaje ta da ita ranar zagayowar haihuwarta. Dalibi ne bata san sana'arsa ba.
Mai kamfanin Twitter ya ba da mamaki yayin da ya yi gwanjon kayayyakin da ke cikin kamfanin a wani yunkuri na biyan kudaden hayan da ake bin kamfanin Twitter.
Wani kwandastan mota a Legas ya narka zukatan jama'a bayan ya nuna kyan halinsa. Ya dire daga mota inda ya tafi nemawa fasinja mara lafiya ruwan da za ta sha.
Abun Al Ajabi
Samu kari