Abun Al Ajabi
Wata mata ta bayyana a kafar sada zumunta, inda aka ga tana tallan kudi a bainar jama'a. Mutane sun nemi sanin ina take samo wadannan kudade masu ban mamaki.
Bidiyon ango da ya mayar da hankalinsa kacokan kan wayarsa a wajen shagalin bikinsu da amaryarsa ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. Jama'a basu ji dadi ba.
Wani matashi ya baje kolin katafaren gida mai dakuna uku da ya kawata daidai da ra’ayinsa bayan ya biya kudin hanyar gidan naira miliyan 1.1 a jihar Lagas.
Yayin da wa'adin CBN ke kara gabatowa, yan Najeriya na ci gaba da fuskantar matsi sakamakon rashin kudi a kasar lamarin da ya kai har wasu sun rufe kasuwanci.
Wata tsohuwa ta shiga mamaki da annashuwa bayan da Allah ya azurta ta da jaririya a lokacin tana da shekaru 71 a duniya. Jama'ar intanet sun shigar mamaki.
Wata budurwa mai shekaru 21 ta bada labarin yadda suka ci karo da wata a gidan saurayinta yayin da ta shirya masa bikin bazday har da masu busa algaita tafe.
Wata ma'aikaciya ta nuna halinta nagari da rikon amana. Ta tsinta kudi $15,000 na wasu ma'aurata da aka basu gudumawa, kuma ta kai wurin 'yan sanda aka neme su.
Wani matashi dan Najeriya ya hadda yar dirama a gaban ATM yayin da ya isa wajen da katifa, tukunyar gas, matashi da tukunyarsa na girki. Ya baje tamkar a gida.
Wata malamar makaranta ta sha suka da caccaka bayan da ta nadi bidiyon dalibin ajinta yana shan garin kwaki ba tare da ya damu ba. Tamkar yana cin shinkafa.
Abun Al Ajabi
Samu kari