Abuja
Abuja - Ana ci gaba da gudanar da bincike kan harin ta'addancin da aka kai a cibiyar tsaro ta Kuje a daidai lokacin da rundunar sojojin Najeriya ta tsare sojoj.
Brinin Abuja - Kwamandan NSCDC na FCT, Peter Maigari, wanda ya fitar da wannan rahoton a ranar Juma’a, 8 ga Yuli, 2022 wata lacca mai take; 'Sabuwar Barazana.
Abuja - Da yake jawabi a lokacin da aka kaddamar da shi a Abuja a ranar Juma’a, Baba-Ahmed ya ce ya amince da zama abokin takarar Obi ne saboda jajircewar sa.
Dr Sadiq Amali na sashin nazarin halayar mutane a Jami'ar Tarayya ta Jigawa ya bayyana cewa ya yi hasashen za a kai hari gidan yarin Kuje, birnin taraya Abuja
Hukumar kula da gidajen yari ta Najeriya ta bayyana neman wasu kasurguman mutane 64 ruwa a jallo daga da suka tsere daga fashin magarkamar Kuje ta Abuja...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga wata ganawa da shugabannin tsaro da ministoci a fadar shugaban kasa da ke Abuja a safiyar ranar Juma’a, 8 ga watan Yuli.
Majiyoyin tsaro a Abuja sun bayyana cewa, fitaccen mai garkuwa sa mutane kuma dillalin makama, Hamisu Wadume yana daga cikin masu laifin da suka tsere a Kuje.
Bayan kazamin harin da 'yan ta'adda suka kai gidan Yarin Kuje, wata majiya ta ce an yi ram da yan sanda biyu sun yi magana da yan ta'addan da suka tsere a harin
Bayan harin da yan bidigan kungiyar ISWAP suka kaiwa gidan yarin Kuje a daren ranar Talata ya lafa. Dakataccen dansanda DCP Abba Kyari ya bada labarin abinda
Abuja
Samu kari