Abuja
Bayan mummunan farmakin da 'yan ta'addan suka kai gidan gyaran halin Kuje dake Abuja, mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya ziyarci gidan kurkukun.
Kusan 'yan gidan yari 100 ne da suka arce daga matsakaiciyar gidan gyaran hali ta Kuje dake babban birnin tarayya a Abuja aka sake kamawa aka mayar dasu gidan.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi Allah wadai da harin ta’addanci da 'yan Boko Haram suka kai kan gidan gyara hali na Kuje.
Bashir Magashi, ministan tsaro, ya ce dukkan wadanda ake zargin 'yan Boko Haram ne a gidan yarin Kuje da ke babban birnin tarayya (FCT) sun tsere a jiya Talata.
An kara tsaurara matakan tsaro a garuruwan da ke yankin Kuje da kewaye a babbar birnin tarayya, Abuja bayan farmakin da yan Boko Haram suka kai kurkukun Kuje.
Ministan Tsaro, Bashir Magashi, ya ce kididiigar abuɓ da ya faru da dabarun da maharan suka bi wajen kai hari gidan Yarin Kuje ya nuna alamar Boko Haram ce.
inin Abuja - Hukumar Kula da Gidan Yari ta Najeriya (NCoS), ana Laraba, ta ce zaman lafiya ya dawo a gidan kaso dake Kuje bayan wani hari da wasu ‘yan bindiga.
Da alamu wasu manyan fursunoni a gidan yari na Kuje da ke Abuja sun tsere a harin da wasu ‘yan bindiga suka kai a daren ranar Talata 5 ga watan Yulin 2022.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewar kimanin fursunoni 600 ne suka tsere daga gidan gyara hali na Kuje biyo bayan harin da ake zargin yan Boko Haram da kaiwa.
Abuja
Samu kari