Abuja
Jami'an tsaro sun mamaye sakateriyar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) dake Abuja.Rahotanni na nuna cewa Buhari ya tunbuke Mai Mala Buni daga mukaminsa
Anyi garkuwa da wani mutum, Hezekiah Franscis, matarsa, Josephine Hazekiah, da jinjirin su mai watanni biyar, Hanniel Hezekiah daga gidansu dake kusa d mayanka.
FCT Abuja - Jirgin dake jigilar dalibai da yan Najeriya mazauna kasar Ukraine na biyu ya bira birnin tarayya Abuja da yammacin Juma'a, 4 ga watan Maris, 2022.
Hadimin Buhari ya bayyana irin kokarin da shugaban kasa Buhari ya yi wajen tabbatar da an samu sauye-sauye masu kyau a fannin zaben kasar nan. Ya fadi haka ne
Wani matashin mai haɗa takalma a Kubwa babban birnin tarayya Abuja, wanda ya taba haɗa wa Farfesa Osinbajo takalma, ya rasu daga kwanciya bacci a ɗakin sa.
Yanzu muke samun labarin yadda ake kayawa da batun Abba Kyari a babbar kotun tarayya da ke Abuja, An ce ba za a bada belin Kyari ba saboda wasu dalilai na kotu.
Wasu yan bindiga sun kashe wasu mata biyu, Safiya Salihu da Amina Ibrahim, a hanyarsu ta zuwa wajen wani bikin aure sakamakon budewa motarsu wuta da suka yi.
An tsare wata matar aure, Jamila Ardo, bisa zargin ta da yin garkuwa da kanta tare da karbar kudin fansa daga hannun masoyinta. Ardo, yar asalin garin Wuaru Jab
Wani jirgin saman Fasinja makare da mutane ya tada hankula yayin da ya yi saukar gaggawa a babban birnin tarayya Abuja ba zato ba tsammani saboda wasu dalilai.
Abuja
Samu kari