Abuja
Wata kotu a Abuja ta amince hukumar NDLEA ta ci gaba da ajiye wasu mutum biyu da ake zargin abokan harkallar Abba Kyari ne. Za a bincike su na tsawon kwana 14.
Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, ta kama wasu kudin jabu a tsabarsu da suka kai $4.7 miliyan a Abuja, an mika shi hukumar EFCC da ke garinAbuja.
Jakadan kasar Kenya a Najeriya, Wilfred Machage ya riga mu gidan gaskiya. Ya yanke jiki ya fai ne bayana kammala cin abinci rana kuma na garzaya da shi asibiti.
Yanzu haka kusoshin Najeriya har da Shugaba Muhammadu Buhari da tsohon shugaban kasa, Dr. Goodluck Jonathan sun taru a International Conference Centre da ke Abu
Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar APC a 2023, Dr Ibrahim Bello Dauda, ya koka kan rashin kwazon da APC ta yi a zaben kananan hukumomi da aka yi a
Nathaniel Ikyur, babban sakataren watsa labarai na Samuel Ortom, gwamnan Jihar Benue, ya ce mai gidansa bai tsani Shugaba Muhammadu Buhari ba. Da ya jawabi a ra
An yi wa karamar ministan babban birnin tarayya Abuja, FCT, Hajiya Ramatu Tijjani Aliyu, a yayin da ta ke mika satifiket ga zababbun shugabannin kananan hukumom
A wallafarsa ta baya-bayan nan, dandalin na Picodi ya kididdigi adadin kudin da ake bukata don rakashewa a manyan biranen duniya ciki har da Najeriya da saurans
Jami'ar hukumar birnin tarraya Abuja FCTA sun bayyana cewa mabaraciyar da aka kama da kudi N500,000 da $100, Hadiza Ibrahim ba mai laifi bace kamar yadda akayi
Abuja
Samu kari