Abuja
Mutum biyar; maza hudu da wata matar aure sun nuste a garin tserewa harin 'yan bindiga a kauyen Chakumi a unguwar Gurdi ta Abaji a Abuja; babban birnin Najeriya
Jama'a sun bayyana mabanbantan ra'ayi bayan hadimin shugaba Muhammadu Buhar, Bashir Ahmad, ya bayyana yiwuwar dawowar Gwamna Nasir El-Rufa'i matsayin Ministan
Jami'an hukumar hana fasa kwabrin kwayoyi NDLEA, a ranar Asabar, 17 ga Satumba sun damke fasinjoji biyu da bindigogin PAP guda 18 da harsasai 1,300 a jihar Kogi
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta yi watsi da karar da jamiyyar PDP ta shigar na neman a soke takarar Bola Tinubu na jamiyyar APC da Peter Obi na LP
Gwagwalada - An tabbatar da mutuwan mutum goma sha tara (19) sakamakon mumunan hadarin da ya auku a babban titin Yangoji-Gwagwalada dake birnin tarayya Abuja.
Jami'an yan sandan Najeriya, reshen birnin tarayya Abuja sun kama mutane biyar da ake zargi da hannu kan kisar Sadiq Gaya, dan dan majalisar Kano, Sanata Kabiru
Wata malamar makaranta mai suna Joy Eze a ranar Alhamis ta maka mijinta mai suna Nuel Chukwu a gaban wata kotun gargajiya dake Abuja kan kin cin abincinta.
An ce majalisar zartaswa ta FEC amince a kashe Naira biliyan 28 don gina tituna da sauran ababen more rayuwa a gundumar Wasa dake babban birnin tarayya Abuja
Wasu mahara sun yi awon gaba da tsohon Kansila a gundumar Gurdi, ƙaramar hukumar Abaji dake karkashin birnin tarayya Abuja, sun haɗa da iyalansa da wasu mutane
Abuja
Samu kari