Abuja
Atiku Abubakar ne mai rike da tutar jam'iyyar PDP a zaben 2023 mai zuwa, inda zai gwabza da Tinubu a APC da sauran jiga-jigan siyasan kasar nan a zaben mai zuwa
Mazauna yankin Kubwa a birnin tarayya Abuja sun bayyana cewa sun nemi wani mai suna IK sun rasa bayan wasan tamaula tsakanin Man United da Arsenal ranar Lahadi.
A ranar Litinin ne wata kotun Dei-Dei dake Abuja, ta yanke wa wani matashi mai shekaru 21, Joshua Geoffrey, hukuncin daurin shekaru uku a magarkama, bayan kama.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai hari da daddare yankin ƙaramar hukumar Abaji, a birnin tarayya Abuja, sun kashe rayuka biyu sun yi awon gaba da manoma 13
Hukumar kiyayye haddura ta kasa, FRSC, ta bayyana cewa an tabbatar da mutuwar mutum tara yayin da wasu 10 suka jikkata a wani hatsarin mota kan hanyar Yangoji-A
Jaridar Punch ta ruwaito cewa masoyan na Tinubu sun yi wannan aikin ne a gaban Daraktan Likitoci, Dokta Lasisi Muyideen da wasu manyan ma’aikatan asibitin.
An kama shi ne a kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna lokacin da yake dauke da bindigu biyu da harsasai da kuma mujallu guda takwas da dai sauransu a hannu.
Babbar kotun tarayya dake zama a Abuja ta saka ranakun 19, 20 da 21 na watan Oktoban shekarar nan domin shari'ar dakataccen DCP Abba Kyari da wasu mutum hudu.
Hukumar gidajen gyaran hali ta babban birnin tarayya, ta sanar da mutuwar daya daga cikin mazauna gidan yarin Kuje sakamakon rashin lafiya da yayi fama da ita.
Abuja
Samu kari