Bola Tinubu
Lado Suleja ya yi bayanin cewa kiran Tinubu da yayi a matsayin shugaban kasa ba yana nufin shugabannin kasa biyu bane a Najeriya illa suna fatan ya gaji Buhari.
Shugaba Buhari ya samu lambar yabo mai bayyana shi a matsayin shugaban da ya gina kasa da kawo ci gaba. Hakazalika an bai wa Bola Tinubu shaidar iya shugabanci.
Alhaji Aliyu Lawal Saulawa, jagoran kungiyar Bola Ahmed Tinubu (BAT) na kasa a ranar Litinin, 27 ga watan Satumba ya sanar da yin murabus daga mukamin nasa.
Gwamnan jihar Ekiti ya ziyarci Bola Tinubu a Landan ya kuma bayyana a irin yanayin da ya same shi. Ya ce an yiwa Tinubu tiyata shi yasa ya ziyarce shi kadai.
Salihu Tanko Yakasai, tsohon hadimin gwamnan jihar Kano, Ganduje, ya ce ya kamata tikitin takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a 2023 ya koma kudu maso yamma.
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, a ranar Laraba, 1 ga watan Satumba ya nisanta kansa daga ayyukan kamfen da ke alakanta shi da zaben shugaban kasa na 2023.
Gwamna Kayode Fayemi na jihar Ekiti, da takwarsa na jihar Ondo, Rotimi Akeredolu sun ziyarci jagoran jam'iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a Landan.
Dr Doyin Okupe, tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, ya ce Bola Ahmed Tinubu, jigo na jam'iyyar APC mai mulki, zai zama shugaban kasa nagari.
Jagoran jam’iyyar All Progressives Congress na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, ya nuna matukar godiya ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya ziyarce shi a Landan.
Bola Tinubu
Samu kari