Bola Tinubu
Wasu fitattun 'yan Najeriya sun halarci bikin kaddamar da littafin tarihin matar shugaban kasa Buhari, Aisha Buhari. An ba da gudunmawar miliyoyin Nairori.
Jagoran jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya yabi uwargidan shugaban ƙasa, Hajiya Aisha Buhari, inda ya ce babu wani da zai sake yin tantama akan ofis dinta.
Yayin da shugaban jam'iyyar APC na Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu yake bin dabaru da salo iri-iri na siyasa don ganin ya cimma burinsa na tsayawa takarar.
Majiyoyi daga jam'iyyar APC mai mulki sun nuna cewa tsohon gwamnan Lagas, Bola Tinubu na da goyon bayan gwamnonin arewa 3 gabannin zaben shugaban kasa na 2023.
Yan Najeriya sun yi cece-kuce kan sauyin da aka samu a shekarun Bola Ahmed Tinubu daga 79 zuwa 69 a shafinsa na Wikipedia a ranar bikin zagayowar haihuwarsa.
Sanata Shehu Sani ya caccaki shawarin Asiwaju Bola Tinubu na daukar sojoji miliyan 50. Sani yace ta yaya za a biya sama da sojoji miliyan 50 albashi a yanzu.
Gwamnonin Arewa sun taya Bola Ahmed Tinubu murnar cika shekaru 69 da tara a duniya. Kungiyar gwamnonin Arewa ne ta fidda sanarwar taya murnan ranar Litinin.
Bola Ahmad Tinubu, shugaban jam'iyya mai ci ta APC ya yaba da yadda jihar Kano take. Ya ce jihar ta Kano ita ce jiha da ta fi kowace jiha zaman lafiya a ra'ayin
Sanata Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa Gwamnan jihar Kano, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje a kan karfafa yaki da rashawa da yayi a jihar, Daily Trust ta ce.
Bola Tinubu
Samu kari