Bola Tinubu
An baiwa ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar All Prigressive Congress kayutar ofishin kamfe da Buhari ya yi amfani da shi a zaben 2019 da ke Abuja.
Tsohon kwamishina na labarai a Jihar Edo, Kassim Afegbua, ya bada alama cewa za bar jam'iyyar PDP saboda zaben Gwamna Jihar Delta, Ifeanyi Okowa, a matsayin dan
Mutanen mazabar bulaliyar majalisar tarayya kuma sanata mai wakiltar Abia ta Arewa, Orji Kalu, sun raba jiha da shi, saboda ya shawarci dan takarar shugaban kas
Bishop Silas Eke na ya goyi bayan mai tsawatarwa a majalisar dattawa, Orji Kalu, kan matsayarsa na marawa tikitin Musulmi da Musulmi a zaben 2023 mai zuwa.
Abuja - Hedkwatar Cocin Katolika a Najeriya ta bayyana rashin amincewarta da yunkurin Musulmi da Musulmi suyi shugaban kasa da mataimaki a zaben shugaba a 2023.
Gwamna Simon Lalong ya tabbatar da cewa ya ji sunansa a cikin wadanda ake tunanin dauka a jam’iyyar APC, ya bada shawarar mataimakin Bola Tinubu ya zama kirista
Bola Tinubu ya nuna wanda yake so ya zama Mataimakinsa a zaben 2023. Sanata Kashim Shettima shi ne wanda aka fi tunanin zai zama abokin takarar Tinubu a badi.
Sanin kowa ne jam'iyyun siyasa sun fitar da ƴan takaransu daban-daban ta hanyar zaɓukan fidda gwani, amma abinda ake sauraro shi ne sunayen abokan takararsu.
Kungiyar APC ta nemi dan takararta na shugaban kasa, Bola Tinubu, da ya duba sannan ya zabi gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello a matsayin mataimakinsa.
Bola Tinubu
Samu kari