Bola Tinubu
A zaben bana, Bola Ahmed Tinubu ya ga abin mamaki yayin da aka zabe shi ya zama shugaban kasa a Najeriya. Ga jerin jihohin da suka yi masa gata a zaben na bana.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya taya zababben shugaban kasa, Bola Tinubu murnar cin zabe yayin da ya shawarci Atiku Abubakar da ya tari gaba.
Zababben shugaban kasan Najeriya, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, matarsa ta daina zaman majalisa tun da yanzu ya samu ragamar Najeriya baki daya.
Kayode Fayemi yana cikin wadanda suka yi gaggawan taya Bola Tinubu lashe zabe. Daga nan aka fahimci yiwuwar Bola Tinubu ya kafa Gwamnati da Obi da Kwankwaso.
Atiku Abubakar yayi rashin nasara a zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2023. Bols Tinubu na APC shine ya lashe zaɓen. Dalilan da ya sanya Atiku ya faɗi guda huɗu.
Bola Tinubu, zababben shugaban kasa a zaben 2023, zai karbi satifiket dinsa na cin zabe a ranar Laraba kamar yadda shugaban INEC, Mahmood Yakubu ya bayyana.
Muhammadu Buhari ya taya Bola Tinubu murna lashe takarar Shugaban Kasa. Shugaba Buhari ya ce a jerin wadanda suka fito neman kujerarsa, Tinubu ya fi cancanta.
Bola Tinubu, zababben shugaban kasar Najeriya ya yi wa yan kasar addu'a cewa zai bauta musu da dukkan karfinsa. Ya bayyana hakan ne a jawabinsa bayan lashe zabe
An kammala tattara sakamakon zaben shugaban kasa na 2023 daga jihohi, alkalluman da hukumar INEC ta fitar sun nuna Tinubu na jam'iyyar APC ya lashe jihohi 12
Bola Tinubu
Samu kari