Bola Tinubu
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya lashe zsɓen shugaban ƙasa a jihar Ebonyi. Ya lallasa Tinubu da Atiku da tazara mai nisa.
Dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi ya lashe zaben shugaban kasa a jihar Cross River inda ya lallasa Tinubu na APC da Atiku Abubakar na PDP.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC Bola Tinubu ya ba da shawari ga Atiku da Obi kan sakamakon zaben shugaban kasa na bana, ya ce syi rungumi kaddara.
Hukumar INEC ta bayyana dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressive Congress (APC) Bola Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa a Kogi.
Ko da ba a kammala tattara kuri’un zaben 2023 ba, za a ji Hadi Sirika ya na sa ran sun yi galaba. Hadi Sirika ya ce Asiwaju ya lashe zabe tuni. #Jagaban2027.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa a jihar Zamfara ta sanar da sakamakon zaben da ya gudana ranar Asabar da ta shige, Bola Tinubu ne jagaban su Atiku Abubakar
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ya lashe zaɓen shugaban ƙasa a jihar Bauchi, inda ya doke Bola Tinubu na jam'iyyar APC.
Atiku Abubakar ya ba Bola Tinubu ratar kuri’u fiye da 150, 000 a Zaben Kaduna. APC ta sha kasa a Giwa, Kauru, Lere, Ikara, Kagarko, Zaria, S/Gari, da Makarfi.
Sakamakon zaben shugaban kasan da ya gudana ranar Asabar a jihar Benuwai ya nuna cewa Obi ya sha mamaki hannun Tinubu duk da ya fi shin cin kananan hukumomi.
Bola Tinubu
Samu kari