Bola Tinubu
APC ta fadi zaben 2023 a Legas, Kaduna, Nasarawa, Yobe, Gombe, Katsina, Filato, Imo, Kuros Riba Ebonyi, a rahoton nan za a ji meya kawo haka a zaben na bana.
Tun kafin a rantsar da shi a ranar 29 ga watan Mayu, kungiyoyi sun fara kamun kafa don samun mukamai a gwamnatin zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Tinubu.
Wani matashi daga jihar Katsina ya fara tattaki akan keke, daga Katsina zuwa jihar Legas domin taya zaɓaɓen shugaban ƙasa, Tinubu, murnar cin zaɓen da yayi.
Tun da hukumar INEC ta amsa cewa an samu matsaloli, Atiku Abubakar ya ce Farfesa Mahmood Yakubu ya sauka. Mai taimakawa ‘dan takaran ya fitar da jawabi a jiya.
Hasashen da YIAGA suka yi ya nuna sakamakon da aka sanar ya ci karo da abin da ake sa rai, hakan na zuwa ne bayan Bola Tinubu ya samu shaidar zama Shugaban Kasa
Wani ɗan gwagwarmaya ya ja kunnen ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, kan yayi taka tsan-tsan da gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai
Sarkin Musulmi kuma Sultan na Sokoto, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya bukaci yan Najeriya da su karbi sakamakon zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu.
A sakonsa na taya murna zuwa ga Bola Tinubu, shugaban Afenifere, Pa Fasoranti, ya bukaci zababben shugaban kasar da ya kula sosai wajen haka kan kasar Najeriya.
Wasu jihohin bakwai a Najeriya da suka bayyana kalubalantar sakamakon zaben shugaban kasa da aka yi a Najeriya a makon da ya gabata ranar Asabar 25 ga wata.
Bola Tinubu
Samu kari