Bola Tinubu
Wasu jihohi sun kai karar gwamnatin tarayya har gaban kotun koli a game da yadda aka gudanar da zaben shugaban kasa, sn yi dace duka wadannan jihohi na PDP ne.
Bola Tinubu ya maidawa Atiku Abubakar martanin shigar da kara/ Jawabin Festus Keyamo ya yi ikirarin watsi da tsarin karba-karba ya jawo Atiku ya rasa takara.
Sarki Mohammed VI, na kasar Morocco ya shiga jerin shugabannnin kasashe na duniya da suka mika sakon taya murna ga zababben shugaban kasar Najeriya, Bola Tinubu
Uwargidan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, tayi kira ga ƴan Najeriya da su yarda da nasarar da Bola Tinubu ya samu a zaɓen shugaban ƙasan Najeriya.
A madadin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa, Dele Momodu ya ce PDP za ta shiga kotun zabe, akwai kwararrun Lauyoyin da a shirye suke da su taimaka masu.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce ko kaɗan b ashi da labarin cewa Tinubu ya kafa kwamitocin da zasu nemi sulhu da yan takara 2023.
Jam'iyyar APC ta bayyana cewa, ba ta tsoron haduwa da Peter Obi a kotu kan batun da ya shafi zaben shugaban kasa na 2023 da yace bai amince da sakamakonsa ba.
Shugaban jam'iyyar APC kuma tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Sanata Abdullahi Adamu, ya yi jawabin farko ga yan ƙasa bayan ayyana Tinubu wanda ya samu nasara.
Rahoto ya ce wata ‘yar kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC, ya ce babu wata yarjejeniya da ya ajiye da Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde.
Bola Tinubu
Samu kari