Bola Tinubu
Idan har Yakubu Dogara da Injiniya Babachir David Lawal sun bar jam’iyyar APC, alamu na nuna za su iya shiga LP. Zuwa yanzu suna magana da PDP, LP da NNPP.
A 2023, akwai masu ganin ya kamata mulki ya je yankin Kudu maso gabas, abin dubawa shi ne mafi yawan 'yan takara Musulmai ne, illa Kirista daya da ke inuwa LP.
Chimaroke Nnamani, sanatan jam'iyyar PDP daga jihar Enugu, ya ce Asiwaju Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na APC "abokinsa ne, dan uwa kuma takwara." San
Kungiyar dattawan kirista a arewa ta gargadi jam’iyyar APC da dan takarar shugaban kasa, Tinubu, kan amfani da kudi wajen kawo rabuwar kai tsakanin Kiristoci.
Wasu jiga-jigan NNPP da aka hana takara a Osun sun ce jam'iyyarsu ba za ta lashe zabe ba. A maimakon su yi biyu-babu, sai suka bi jam'iyya mai mullkin Najeriya.
Shugaban Afenifere da su Olu Falae su na goyon bayan Ibo ya zama Shugaban kasa, amma 'Yan ARG sun sha banbam, sun ce Tinubu ya fi cancanta Yarbawa su zaba/
“Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na APC ya ba gwamnonin da ke fushi amsa, James Faleke yace sunayen kwamitin da aka fitar a karshen mako bai cika ba.
Magoya baya zasu shirya tattaki domin nuna goyon baya ga Bola Tinubu. Dazu Kwamitin yakin neman zaben Asiwaju Bola Tinubu ya fitar da yadda za a soma kamfe.
Manyan Arewa sun fadi yadda za su fito da ‘Dan takaransu a zaben shugaban kasa. Dattawan Arewa sun yi alkawarin ba za su maimaita kuskuren da aka yi a 2015 ba.
Bola Tinubu
Samu kari