Bola Tinubu
Bayan sukar da aka rika yi kan tikitin musulmi da musulmi da jam'iyyar APC ta yi, Kungiyar matasa kirista na 'Christian Youths Movement for Tinubu/Shettima' ta
Mun tattaro maku sunayen tsofaffin Jami’an tsaro da Suka Shiga Kwamitin Yakin Zaben Bola Tinubu. A jerin akwai Tsohon Minista, Mohammed Magoro da Tukur Buratai.
Gwamna Nyesom Wike ya karyata rahotannin da ke cewa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu ya masa tayin tikitin takarar sanata ya sauya sheka
Jam'iyyar All Progressive Congress, APC, a nada wasu fitattun jaruman masana'antar fina-finan kudancin Najeriya, Nollywood, a matsayin mambobin kwamtin kamfen.
Jam'iyyar APC ta nada wasu shahararrun yan masana’antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood a matsayin mambobi a kungiyar kamfen din Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Ganduje da wasu manyan yan Najeriya sun ce gwamnatin Tinubu a 2023 zai gaggauta cigaba da bunkasa a kasar. Ganduje ya yi wannan jaw
An fahimci babu sunan Mataimakin Shugaban kasa watau Yemi Osinbajo da tsohon shugaban majalisar wakilan tarayya, Rt. Hon. Yakubu Dogara a kwamitin kamfe na APC
Kwamitin yakin neman zaben Atiku Abubakar a zaben 2023 ya maida martani bayan Bola Tinubu ya biyewa kalaman Nyesom Wike, yana neman taba ‘dan takaran PDP a 2023
Nyesom Wike ya fadi sirrin Ganawar da Ya yi da Tinubu bayan Atiku ya doke shi. Wike yace ‘Dan takaran APC, Tinubu ya yi mani tayin kujera, na fada masa ba na so
Bola Tinubu
Samu kari