Bola Tinubu
A daren yau Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake yin zama da zababbun ‘yan majalisan jam’iyyar APC a fadar Aso Rock, wasu 'yan G7 sun ki halartar taron.
Gwamnatin tarayya ta sanar da bayar da hutun ranar dimokuraɗiyya. Gwamnatin tarayyar ta bayyana ranar Litinin, 12 ga watan Yunin 2023, a matsayin ranar hutu.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya musanta zargin shirya maguɗin zaɓe a jihar Rivers domin shugaba Bola Tinubu ya yi nasara a zaɓen shugaban ƙasa.
Zababben Sanatan APC ya ba Bola Tinubu lakanin lakanin yadda zai huta da bashin da ya gada. Jimoh Ibrahim yana ganin Najeriya za ta iya biyan bashinta a kwanaki
Sanata Muhammad Ali Ndume ya ce Bola Tinubu yana goyon bayan takarar Godswill Akpabio, sabon shugaban Najeriyan yana tare da Sanatan Arewa maso yammacin A/Ibom.
Bola Ahmed Tinubu ya ba NEC umarnin su kawo dabarun da za a taimaki talaka tun da man fetur ya tashi. A tsarin mulki, Kashim Shettima ya ke jagorantar majalisar
Yayin da ake ta kace-nace kan cire tallafin man fetur da gwamnatin tarayya ta yi, shugaba Bola Tinubu, ya sa labule da manyan yan kasuwa a fadarsa da ke Abuja.
Tsohon kakakin majalisar wakilai Femi Gbajabiamila a yau Laraba 7 ga watan Yuni ya yi bankwana da majalisa ta 9 don kama aiki a fadar shugaban kasa, Tinubu.
Tsohon Ministan Buhari, Ogbeni Rauf Aregbesola ya nemi gafarar tsohon Gwamna Adegboyega Oyetola da wasu da ya batawa rai a cikin shekaru hudu da suka gabata.
Bola Tinubu
Samu kari